Wednesday 21 March 2018

SETA WINDOWS PHONE TAYI BROWSING DA AIRTEL NG

Idan ka mallaki layin airtel NG, kuma kana bukatar yin browsing da shi, to dole yana bukatar seti, sannan abu mai muhimmanci wajen seta layin Airtel NG shi ne Access Point Name (APN) dole lallai ka tabbata kasa APN din dai-dai, rashin sashi dai-dai ka iya haifar da matsalar shiga yanar gizo, domin yana iya haifar da rashin saurin budewa, ko kuma rashin buduwar data gaba daya yadda APN din yake shi ne internet.ng.airtel.com
Sannan baya bukatar Username da password, akwai wadanda suke saka "internet"  amatsayin username da password wannan airtel baya bukata, idan ya kasance kasa shi, to bazaka yana saurin bude shafi ba, amma zaiyi koda shi, amma ka bar wurinsa ba komai yafi saurin yi.

Kuma shi Airtel yana da tsarin saiti na kai tsaye (Automatic Configuration) kuma shi ba kowacce waya take samun sa'arsa ba, kuma mafi yawa yakan sauka ne da tsohon tsarin zain,  wato APN:- internet.ng.zain.com, kuma yakan zo da username da password, wannan baya sauri, sannan yanayin wurin shigar da kowanne seti yana da bam-banci, wato tsari da wurin seta internet a Android Phones,  Symbian/Java Phones,  iPhones/iPadBlackBerry,  duka da bam-banci, latsa daya daga cikin sunayen wayoyin domin kaga yadda zaka saita taka.

Domin seta windows phone ta rika browsing wato Windows OS kamar irinsu Nokia Lumia Series, htc series da sauran windows phone saika je Settings>Mobile Networks>Edit APN>


ACCOUNT NAME:- Airtel NG                                            ...    
APN:-                     internet.ng.airtel.com                        ...  
USERNAME:-        Karka rubuta komai (Leave it blank)
PASSWORD:-        Karka rubuta komai (Leave it blank)
IP/PROXY:-            Karka rubuta komai (Leave it blank)
PORT:-                   Karka rubuta komai (Leave it blank)


HOMEPAGE:-       www.ng.airtel.com                             ...    

0 comments: